Breaking News HAUSA

Bidiyo: Yanda Jami’an DSS da na Prison Sevice suka ba wa hammata iska lokacin da Kotu ta ba da belin Emefile

Yanzu dai kusan Jamma’a da dama sun san kotu ta ba da belin miliyan ashirin wa tsohon Gwamnan Babban Banki kasa Godwin Emefile bisa wasu sharruda.

Ga dai yadda Jami’an tsaro suke kokuwa,ko menene dalilin haka?

Ku cigaba da bibiyan shafin nasfm.com.ng don samun sahihan bayanai..

 

 

Leave a Comment